ุนุฑุถ ุงูู
ุดุงุฑูุงุช ู
ู ู
ุงูู, ูขู ูขูฃ
Video ๐๐๐ Yanzu Yanzu A Shataletalen Asibitin Nasarawa Anyi Nasarar Kame Barayin Waya. Sun Taho Tun Daga Gidan Gwamna Suna Kwacewa Mutane Waya Sai Da Suka Karaso Shataletalen asibitin Nasarawa Sannan Aka Cin Musu. …
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Sokoto ya yabawa wasu jami'ansu bisa ฦin karษar cin hancin N800,000 a hannun ษarayin wayar wutar lantarki Waษanda ake zargi sun yi yunฦurin bai wa 'yan sandan cin hanci domin bari…
'Yan Sanda Sun Kama Sheikh Idris Abdul'Aziz Sun Kaishi Kotu Yanzu Haka Yina Gidan Kurkuku Dalilin Da Tasa Aka Kamashi Wata kotun Majistare a Bauchi ta ba da umarnin tsare wani fitaccen malamin addinin Musulunc…
Yadda aka gudanar da sunan ฦดaฦดan Magen wata Matashiya a unguwar Sheka Kudu dake ฦaramar hukumar Kumbotso a Kano. Matashiyar mai suna Halima Adam mai laฦabin ฦดar Madara, ta ce, har kwana biyu ta yi a gadon Asibiti, lok…
Budurwa Ta Kai Karar Mahaifinta Kotu Kan Yi Mata Auren Dole Budurwar Tace Yana Da Wanda Takeso Wata budurwa ta ฦeฦasa ฦasa ta bijirewa zaษin mahaifinta Budurwar ta kai mahaifin na ta ฦara kotu saboda yana son yi mata …
HOTUNA: Yadda Mutane Suka Fara Killace Wayoyinsu Domin Kaucewa Haษarin Masu ฦwacen Waya Wanne mataki kake ษauka domin adana wayarka? Daga Abubakar Shehu Dokoki
Allah ya yi wa jarumin Kannywood, Aminu Mahmud, wanda aka fi sani da Kawu Mala rasuwa. Ya rasu a ranar Lahadi 7 ga watan Mayu bayan fama da rashin lafiya. Ya rasu ya bar matan aure da yaya 10. INNALILLAHI WA'INNA …
Duk Mai San yin magana da ni ta Whatsapp Danna wannan Rubutun๐ฅฐ๐ฅฐ ๐๐๐๐๐๐๐ Whatsapp Number
Yadda Wata Budurwa Ta karษi Musulunci Ta Haddace Qur'ani Bayan Ta Musulinta Tace Ta Kawowa Yar Uwar ta Musulma Ziyara A Nigeria Dabi 'unta Suka Ja Hankalinta "Na karbi Musulunci ne yayin da kawo ziyara w…
Shugaban Kasa Mai Jiran Gado Asiwaju Bila Ahmed Tinubu Ya Sha Alwashin Zaiyi Koyi Da Marigayi Umar Musa Y'ar Aduwa .Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya jinjinawa Marigayi shugaban kasa Umaru Musa Yar’adua kan nagartacciy…
Fitacciyar kasuwar ฦasa da ฦasa da ke Ojo a jihar Legas ta kama da wuta yanzu haka. Jami'an kwana kwana na jihar Legas sun yi wa kasuwar tsinke, sun fara aiki. A halin yanzun ana ta kokarin kashe gobarar wacce ta …
Yau Shekara 13 Da Rasuwar Adalin Shugaban Nigeria Umar Musa Yar AduwaAllahu Akbar Yau ne marigayi Umaru Musa Yar'Adu'a ya ke cika shekara 13 da rasuwa Muna rokon Allah ya jikansa da Rahma
Innalillahi Waina ilaihrajiun Mawaki Kwankwasiyya Tijjani Gandu Ya Hadu da Hatsarin Mota A Daren Jiya Video ๐
Wani Matashi ya Kashe Mahaifiyarsa har lahira a Kano. Ta hanyar daba mata wuka. Dan shekara 22 dake zaune a Rimin Kebe. Sunanshi Ibrahim Musa kuma sunan Mahaifiyarsa tasa Hajara Muhammad, yar shekara 50. Kakakin Rund…
Wata Sabuwar Dan Nigeria Yaci Gasar Zama A Daki Ba Waya Batare Da yiwa Kowa Magana Ba Tsawon Awanni Yaci Kyautar N50,000 Shin Zaka Iya Kuwa?
Wani magidanci ya fuskanci yaudara daga wajen ษiyar sa. Yarinyar ta sa ta yi masa basaja ne a matsayin budurwar da yake soyayya da ita, inda ta yi ta tatsar kuษaษe a hannun sa. Gogan na ka dai yana ta tunanin wasan sa…
HATTARA IYAYE MATA: An Kama Wani Matashi Da Yake Tsintar Famfas Din Yara Da Aka Yi Amfani Da Shi Yana Sayarwa Matsafa Naira Milyan Daya Wannan wani matashi ne da aka kama da laifin tsintar famfas din yara da aka jefar…
Hukumar Nafdac Ta Hana Shigowa Da Indomie Nigeria Saboda Tana Iya Haifar Da Cutar Cancer Ance Nafdac Tayi Bincike Ta Tabbatar Da Indomie Tana Sa Cancer Saboda Haka Samarin Nigeria Sai ku Faalra Shirin Yin Aure
Gwamnan ya ce, babu mai ture masarautun Kano guda biyar da ya karkasa a lokacin mulkinsa na tsawon shekaru takwas A baya, Kwankwaso ya yi bayani game da makomar masarautun, inda yace Abba Gida-Gida ne ke da ta cewa ga…
Hotunan Hanyoyi Da Kofofi Mafiya Kyawu A Jihar Adamawa Wanda Jihar Adamawa Ke Tutiya Dasu Kataษa Zuwa Adamawa??