عرض المشاركات من أبريل, ٢٠٢٣
VIDEO:Gado Sai Ɗan Gado Kalli Video Yadda Yar Sarkin Wanzaman Kano A Wajen Wasan Sallah Zaka Iya Auren Wanzami ya?
Wata Sabuwar Yar Kannywood Hotuna:Neman Halal Da Wuya Hotunan Wata Jarumar Kannywood A Wajen Ɗaukar VideoMe zakuce
Ina Mamakin Ƴan Nijeriya Kan Yadda Basa Buƙatar Na Taimaka Musu Da Jari, Sunfi Buƙatar Mu Ɗauki Hoto Tare Da Su, Cewar ~ Dangote Ko meye dalili ?
Hatsarin mota a jihar Bauchi ya jawo sanadiyyar mutuwar mutane da yawa, inda aaka ce akalla wasu 14 ne suka rasa rayukansu Hakazalika, an ce wasu mutum biyar sun kwanta dama a hatrsarin da ya faru a hanyar Bauchi zuwa…
Allah ya yi wa Rijistaran jami'ar Bayero da ke Kano, Malam Salim rasuwa a farkon awannin yau Laraba 26 ga watan Afrilu Hukumar BUK ta tabbatar da lamarin a wata sanarwa, ta ce wannan babban rashi ne ga baki ɗaya b…
Akalla shaguna 150 ne gobara ta lalata a kasuwar ƴan Katako da ke Zariya a jihar Kaduna. Rahotanni sun ce gobarar ta tashi ne da misalin karfe 1 na dare lokacin da mutane ke barci. Jaridar Daily Trust ta ruwaito shugaban masu sam…
Ansamu kamfanin jirgin saman da ya shirya tsaf domin kwaso ƴan Najeriya a ƙasar Sudan. Kamfanin Air Peace ya ce zai kwaso ƴan Najeriya da suka maƙale a Sudan kyauta. Sai dai kamfanin ya gindaya wani sharaɗi da dole sa…
Daliban Nigeria Na Kasar Sudan Suna Cikin Mayuyacin Hali Sanadiyyar Fada Da Akeyi A Kasar Muna kiran gwamnatin ta kaimusu da dauki
Rahotanni sun ce babu zaman lafiya yankin 3rd Avenue a Unguwar Gwarinpa da ke birnin Abuja. Kakakin ‘yan sandan reshen babban birnin tarayya, SP Josephine Adeh ba ta amsa kiran waya ba. Mutane su na cikin dar-dar bayan kashe rayu…
HOTUNAN WANKAN SALLAH MAWAKI RARA TARE DA IYALAN SA Allah Ya Maimaita Mana Amin summa Amin
HOTUNAN WANKAN SALLAR JARUMI DADY HIKIMA (ABALE) TARE DA MATARSA Allah Ya Maimaita Mana Amin summa Amin
HOTUNAN WANKAN SALLAR MAWAKI NURA M INUWA TARE DA IYALAN SA Allah Ya Maimaita Mana Amin summa Amin
HOTUNAN WANKAN SALLAR JARUMI LILIN BABA TARE DA MATARSA UMMI RAHAB Allah Ya Maimaita Mana Amin summa Amin
HOTUNAN WANKAN SALLAR JARUMI ABBA ALMUSTAPHA TARE DA IYALAN SA Allah Ya Maimaita Mana Amin summa Amin Godiya
HOTUNAN WANKAN SALLAR JARUMI LAWAN AHMAD TARE DA IYALAN SA Allah Ya Maimaita Mana Amin summa amin
VIDEO:HOTUNAN WANKAN SALLAR JARUMI ADAM ZANGO TARE DA IYALAN SA Allah Ya Maimaita Mana Amin summa Amin
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Allah ya yiwa Barayan Kano Alhaji Sarki Hamidu Bayero rasuwa. Za a yi jana'izarsa gobe Asabar da ƙarfe 9 na safe a Masallacin Jumu'a na Gidan Sarkin Kano. Marigayin na cikin Sabb…
VEDIO:Ina yi wa daukacin Al’ummar Musulmi Barka da Sallah. Da fatan Allah ya zaunar da Kasarmu lafiya. Allah ya maimaita mana
Alhamdulillah Kalli Hutunan Wankan Barka da Sallah Daga Shahararrun Jaruman Kannywood
Hotunan yadda Sallah da Hawan Idin na Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero suka kasance a yau. Daga Freedom Radio kano
Vedio: Buhari yace nasan nayiwa wasu laifi ina rokon waɗanda na ɓatawa rai su yafe min Buhari na wannan magana ne yayin da ya rage masa ƙasa da kwana 40 ya sauka daga shugabancin Najeriya. Daga BBC Hausa
Vedio:Buhari Yace Ya Matsu Ya Koma Garinsu Daura Idan Kuma Suka Dameshi Kasar Nijar Zai Koma Buhari na wannan magana ne yayin da ya rage masa ƙasa da kwana 40 ya sauka daga shugabancin Najeriya. Labari Daga BBC Hausa Meye Ra'…
Video:Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar III ya sanar da cewa an ga watan Shawwal saboda haka gobe Jumu'a ranar bikin ƙaramar Sallah. Majiya : Freedom Radio Nigeria
Vedio:Hukumomi a Saudiyya sun ce ranar Juma'a ce Idin Ƙaramar Sallah, wadda ta yi daidai da 21 ga watan Afrilu. Kawo zuwa Yanzu Sarkin Musulmi Na Nigeria Baiyi Magana Akan Abinba. Majiya: BBC Hausa
VIDEO:Wata matashiya yar Najeriya ta fashe da kuka da dawowarta gida bayan shafe shekaru da dama a kasar Amurka Yayin da take Amurka, ta yi ayyuka iri-iri sannan tana ta aikowa dan uwanta na jini kudi don ya gina mata gida Ga m…
VIDEO:Jarumin Kannywood Adam Zango Ya Saki Matarsa Wannan Shi ne Karo Na (6) Kenan Mayan Daya Aura Yasami Lamarin Yaji CeCe Kuke Sosai A Online Ko Maye Dalilinsa Na Yawan Sakin Matayan Da Yake Aura Oho Amma Komadai Mene Lamarin …
VIDEO: Allahu Akbar Videon Da Ɗauki Hankalin Mutane Susai A Internet Wanda Mage Ta Hau Jikin Limamin Ana Sallah Wannan Video Yakara Daukaka Muslunci Sosai A Idan duniya Yakuma Nuwa Duniya Tausayin Da Musulmai ke dashi Akan Dabb…
YANZU-YANZU: Hukumar INEC Ta Bayyana Gwamna Fintiri A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Jihar Adamawa. APC 398,788 PDP 430,869✅ Fintiri ya bawa Binani tazarar kuri'u 32,081. Daga karshe dai komai ya kankama, an kammala zaben g…
YANZU-YANZU:Kotu ta yi watsi da buƙatar APC da Dr. Gawuna na ƙalubalantar zaɓen Abba Kabir Yusuf Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi watsi da da buƙatar Jami'yyar APC da ɗan takararta na Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gaw…
Hotunan Wasu Daga Cikin Jarumai Na Kannywood Lokacin Suna Yara