Vedio:Buhari Yace Ya Matsu Ya Koma Garinsu Daura Idan Kuma Suka Dameshi Kasar Nijar Zai Koma
Buhari na wannan magana ne yayin da ya rage masa Ζasa da kwana 40 ya sauka daga shugabancin Najeriya.
Labari Daga BBC Hausa
Meye Ra'ayin ku A kan wannan Maganar?