Yadda Wata Budurwa Ta karɓi Musulunci Ta Haddace Qur'ani Bayan Ta Musulinta Tace Ta Kawowa Yar Uwar ta Musulma Ziyara A Nigeria Dabi 'unta Suka Ja Hankalinta

Yadda Wata Budurwa Ta karɓi Musulunci  Ta Haddace Qur'ani Bayan Ta Musulinta Tace Ta Kawowa Yar Uwar ta Musulma Ziyara A Nigeria Dabi 'unta Suka Ja Hankalinta
"Na karbi Musulunci ne yayin da kawo ziyara wurin wata yar uwarmu a Najeriya, ɗabi'unta suka ja hankali na," Rejoice Zainab.

Rejoice Zainab ta bayyana yadda ta haddace Alkur'ani tun daga Fatiha har Nasi.

Ta ce shigar kamala ta mata Musulmai da kyawawan halaye ne su sa ta fara sha'awar Musulunci har ta karbi shahada. alhamdulillah Allah Yakarawa musulunci daukaka
Previous Post Next Post

Ads4