Budurwa Ta Kai Karar Mahaifinta Kotu Kan Yi Mata Auren Dole Budurwar Tace Yana Da Wanda Takeso

Budurwa Ta Kai Karar Mahaifinta Kotu Kan Yi Mata Auren Dole Budurwar Tace Yana Da Wanda Takeso
Wata budurwa ta ƙeƙasa ƙasa ta bijirewa zaɓin mahaifinta

Budurwar ta kai mahaifin na ta ƙara kotu saboda yana son yi mata auren dole.

Ta gayawa kotun cewa, ita fa zuciyar ta akwai wanda ta daɗe tana muradi
Previous Post Next Post

Ads4