Yanzu Yanzu Anyi Nasarar Kame Barayin Waya A Kano Sun Taho Tun Daga Gidan Gwamna Suna Kwacewa Mutane Waya Sai Da Suka Karaso Shataletalen asibitin Nasarawa Sannan Aka Cin Musu.Bayan Sunci Mugun Duka

Video πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Yanzu Yanzu A Shataletalen Asibitin Nasarawa Anyi Nasarar Kame Barayin Waya.

Sun Taho Tun Daga Gidan Gwamna Suna Kwacewa Mutane Waya Sai Da Suka Karaso Shataletalen asibitin Nasarawa Sannan Aka Cin Musu.

Bayan Sunci Mugun Duka An Kumo Kone Adaidata Sahun Da Suke Amfani Dashi Gurin Kwacen wayar.

Sannan Jam'an tsaro sunyi Awan Gaba Dasu,wanda muke tunanin ba lallai suyi rai ba
Ψ£Ψ­Ψ―Ψ« Ψ£Ω‚Ψ―Ω…

Ads4