Gwamnan ya ce, babu mai ture masarautun Kano guda biyar da ya karkasa a lokacin mulkinsa na tsawon shekaru takwas A baya, Kwankwaso ya yi bayani game da makomar masarautun, inda yace Abba Gida-Gida ne ke da ta cewa game dasu Meya Ra'ayinku ?
Labari Daga : BBC Hausa