YANZU-YANZU: Hukumar INEC Ta Bayyana Gwamna Fintiri A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Jihar Adamawa

YANZU-YANZU: Hukumar INEC Ta Bayyana Gwamna Fintiri A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Jihar Adamawa. APC 398,788 PDP 430,869✅ Fintiri ya bawa Binani tazarar kuri'u 32,081. Daga karshe dai komai ya kankama, an kammala zaben gwamnan jihar Adamawa. Hukumar zabe ta ayyana Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaben jihar na bana. Hakan ya faru ne bayan rikici da cece-kucen da aka samu a zaben jihar. Majiya :Legit Hausa
ุฃุญุฏุซ ุฃู‚ุฏู…

Ads4