INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Allah ya yiwa Barayan Kano Alhaji Sarki Hamidu Bayero rasuwa.
Za a yi jana'izarsa gobe Asabar da ฦarfe 9 na safe a Masallacin Jumu'a na Gidan Sarkin Kano.
Marigayin na cikin Sabbin Hakiman da Mai Martaba Sarki ya naษa sati biyu da suka wuce.
Muna addu'ar Allah ya gafarta masa Amin.